Monday, 2 April 2018

KIMIYYA DA FASAHA
Yadda Za ka Sami Kyautar Kudi Sama Da N500 A Kowane Layi.
.
.
Barkan ku da wannan lokci na musamman.Yau na zo maka da wata ingantacciyar hanya wadda aka gwada  kuma ta yi sosai.
.
A gurguje,kamar yadda kuka gani a saman rubutu
da nai akan hanyar samun garabasar kudi mai yawa
.
wannan wata dama ce mai kyau
Ta yadda za ka yi Download ta wata sabuwar opera,da ka yi a nan take za su baka kyautar kudi Wanda za kai (Redeem)dinsa zuwa layinka kuma kudin za ka iya amfani da shi.Za ka iya
(Transfer, buy data, call)
A takaice dai za ka iya yin komai da kidin.
Domin samun naka rabon sai ka shiga nan kai (Download)
https://lucky-ams.op-mobile.opera.com/
share/66j3z?source=other
.
Duka duka 1mb ne operan  bai da girma.
Bayan kun dauko sai ka bude za ka ga inda aka sa
(Redeem Reward)
Sai Ka danna, a nan take za su baka kyautar
N25.

Sai ka duba kasa za ka ga (invite friends).Daga nan sai Ka shiga za ka ga inda za ka yi Share na Refferal link dinka .
.
A duk mutum daya da ya yi (Download opera) ta link din Ka za su ba shi kyautar N25 Kai kuma za su baka kyautar N50.

Sannan duk bayan mako guda za su baka kyautar N5000 dubu Biyar.
Idan za ka cire kudin a cikin opera a kasa za ka ga inda Aka sa #ME sai ka shiga za ka ga (balance) din ka da kuma inda za ka sa (phone number) da za ka cire kidin.
www.kurna3.blogspot.com ko kuma www.jibrinshuaibu.wordspress.com

Saturday, 24 March 2018

KWALLON KAFA.
MOSES YA KAI NIJERIYA GA GACI.
Ranar Juma'a Najeriya ta doke Poland da ci 1-0 a wasan tunkarar gasar cin kofin duniya inda dan wasan Chelsea Victor Moses ya samar mata fanaretin, bayan da aka yi masa keta, ya kuma buga ya ci.
Su ma kasashen Afirka biyu sun yi nasara inda Tunisia ta doke Iran da ci 1-0 yayin da Morocco ta buge Serbia da ci 2-1.
A bangare guda, Senegal ta da Uzbekistan sun tashi da ci 1-1, yayin da Masar ta sha kashi a hannun Portugal da ci 2-1.
http://www.kurna3.blogspot.comhttps//www.kurna3.blogspot.com

Thursday, 1 March 2018

FASAHA
An Kirkiro Manhajar Da Z ata Magance Nacin Amfani Da Wayar Hannu

An Sabunta: Maris 03, 2018
I
WASHINGTON D.C — Jama’a da dama sun yi kokarin takaita amfani da wayoyin su hanu saboda kokarin kawar da nachin son amfani ko duba waya a koda yaushe,
Toh amma watakila samun nasarar kawar da nachin son anfani da wayar hannu a kowane lokaci na iya kasancewa ta hanyar amfani da wata sabuwar manhajar da aka kirkiro da zata ba mai amfani da waya lada ga duk wanda ya ajiye ko kyle wayarsa har na zuwa wani lokaci.
Sabuwar manhajar da akai wa lakabi da suna ‘’HOLD’’ zata iya gano lokacin da mutum yayi amfani da wayar sa, kuma zata baiwa dalibai lada ta hanyar la’akari da tsawon lokacin da dalibi ya ajiye wayarsa batare da yayi amfani da ita ba wajen duba facebook ko aika sako ta whatsapp.
Bayan mutum ya sanya manhajar a wayar sa ta sadarwa, sai mtum ya bar wayar zuwa wani tsawon lokaci batare da yayi amfani da wayar ba domin samun lada da za’a iya musayar ta da rabin farashin tikitin gidan kallon finafinai wato cinema, ko yin sayayya a farashi mai rahusa.
Dalibai na samun lada 10 a duk lokacin da basu yi amfani da wayar su ba har tsawon mintina 20, amma dalibi na bukatar addreshin aiki sako ta email domin karbar ladan da ya samu.
Yanzu haka manhajar ta fara aiki a birtaniya da zummar taimakawa dalibai wajen fanin ilimi ko karatu a ‘yan shekarun nan, saboda da damuwar yawan nachewa wayar sadarwa ta hanu da matsalolin da take da shi.
1
Daga shafin VOA Hausa, Maris,1 2018.

Tuesday, 27 February 2018