KIMIYYA DA FASAHA
Yadda Za ka Sami Kyautar Kudi Sama Da N500 A Kowane Layi.
.
.
Barkan ku da wannan lokci na musamman.Yau na zo maka da wata ingantacciyar hanya wadda aka gwada kuma ta yi sosai.
.
A gurguje,kamar yadda kuka gani a saman rubutu
da nai akan hanyar samun garabasar kudi mai yawa
.
wannan wata dama ce mai kyau
Ta yadda za ka yi Download ta wata sabuwar opera,da ka yi a nan take za su baka kyautar kudi Wanda za kai (Redeem)dinsa zuwa layinka kuma kudin za ka iya amfani da shi.Za ka iya
(Transfer, buy data, call)
A takaice dai za ka iya yin komai da kidin.
Domin samun naka rabon sai ka shiga nan kai (Download)
https://lucky-ams.op-mobile.opera.com/
share/66j3z?source=other
.
Duka duka 1mb ne operan bai da girma.
Bayan kun dauko sai ka bude za ka ga inda aka sa
(Redeem Reward)
Sai Ka danna, a nan take za su baka kyautar
N25.
Sai ka duba kasa za ka ga (invite friends).Daga nan sai Ka shiga za ka ga inda za ka yi Share na Refferal link dinka .
.
A duk mutum daya da ya yi (Download opera) ta link din Ka za su ba shi kyautar N25 Kai kuma za su baka kyautar N50.
Sannan duk bayan mako guda za su baka kyautar N5000 dubu Biyar.
Idan za ka cire kudin a cikin opera a kasa za ka ga inda Aka sa #ME sai ka shiga za ka ga (balance) din ka da kuma inda za ka sa (phone number) da za ka cire kidin.
www.kurna3.blogspot.com ko kuma www.jibrinshuaibu.wordspress.com